in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi ya halarci cikakken taron wakilan sojoji da 'yan sandan kasar Sin
2019-03-12 20:14:25 cri

A yau Talata da yamma, babban sakataren kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, kuma shugaban kasar, kana shugaban kwamitin aikin soja na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Xi Jinping, ya halarci cikakken taron wakilan sojojin 'yantar da jama'ar kasar, da 'yan sanda masu dauke da makamai, wadanda ke halartar zaman taro na biyu na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 13, inda ya jaddada cewa, bana shekara ce mafi muhimmanci, yayin da ake kokarin cimma burin shekaru dari daya na farko, wato na "kafa zaman al'umma mai matsakaicin yanayin wadata a dukkan fannoni a yayin da JKS ta cika shekaru 100 da kafuwa, ita ma shekarar na cikin mafiya muhimmanci ga rundunar sojojin kasar, yayin da take aiwatar da shirin raya kasa na 13 bisa shekaru biyar biyar, da kuma tabbatar da shirin da aka tsara kan aikin tsaron kasa, da gina rundunar sojoji nan da shekarar 2020, a don haka ya kamata daukacin sojojin kasar su dukufa kan ayyukansu, domin cimma burin kasar Sin daga duk fannoni, tare kuma da kammala daukacin ayyukan bisa shirin da aka tsara. (Jamila)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China