in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wang Yi: taron koli na 2 na hadin gwiwar kasa da kasa bisa shawarar "Ziri daya da Hanya daya" ya fi muhimmanci ga Sin a bana
2019-03-08 11:39:48 cri

Yau Jumma'a Wang Yi, ministan harkokin wajen kasar Sin kuma mamban majalisar gudanarwar kasar ya ce, za a yi taron tattaunawar koli karo na 2 na hadin gwiwar kasa da kasa bisa shawarar "Ziri daya da Hanya daya" a birnin Beijing a watan Afrilun bana, inda shugaba Xi Jinping zai halarci bikin bude taron tare da yin jawabi, zai kuma shugabanci taron koli na shugabanni. Taron dai ya kasance mafi muhimmanci wanda kasar Sin ta samu bakuncin shiryawa a bana. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China