in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Majalisar kula da kundin tsarin mulkin Senegal ta tabbatar da Macky Sall a matsayin zababben shugaban kasar
2019-03-06 10:59:10 cri

Majalisar kula da kundin tsarin mulkin kasar Senegal, ta sanar da sakamakon zaben shugaban kasar a hukumance, inda ta ayyana Mack Sall a matsayin wanda aka sake zaba, a zaben shugaban kasa da aka yi ranar 24 ga watan Fabrerun bana.

A cewar sakamakon da majalisar ta tantance, Macky Sall ya samu kuri'u 2,555,426 ko kuma kaso 58.26 na kuri'un da aka kada. Idrissa Seck ne kuma ya zo na biyu, da kuri'u 899,556 ko kuma kaso 20.51 na kuri'un. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China