in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Cutar huhu ta yi sanadin mutuwar shanu 368 a Nijeriya
2019-03-06 10:53:09 cri

Barkewar cutar huhu mai yaduwa ta yi sanadin mutuwar shanu 368 a jihar Kaduna dake arewacin Nijeriya.

A cewar gwamnatin jihar Kaduna, cutar wadda ta yadu zuwa sassan jihar, ta kama wasu shanu 764.

Kakakin fadar gwamnatin jihar Dahiru Abdullahi, ya ce shanu 764 da suka kamu da cutar na cikin mawuyacin hali.

Cutar huhun, cuta ce da ake samu daga kwayoyin cuta na bacteria, wadda ke yaduwa tsakanin shanu da dangoginsu. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China