in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sama Da Mutum 30,000 Ne Su Ka Yi Kaura Daga Garin Rann Na Jihar Bornu –MDD
2019-01-30 13:53:16 cri
Labarin da muka samu daga shafin Leadership a yau ya shaida cewa, sama da mutane dubu 30 ne suka tsere daga mahaifarsu na garin Rann dake garin Maiduguri wacce take iyaka da kasar Kamaru. Majalisar dinkin duniya a yau Talata ta bayyana cewa; al'ummar sun arce ne a karshen makon nan saboda tsoron sabbin hare-haren Boko Haram.

"Dukkanin al'ummar ya nuna a firgice suke, suna ta ficewa ne domin tseratar da rayukansu." In ji Babar Baloch mai magana da yawun hukumar dake kula da 'yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya wanda ya shaidawa manema labarai a birnin Geneva.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China