in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi ya jaddada bukatar gina muhallin halittu na zamani
2019-03-05 21:11:42 cri

Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya jaddada bukatar kara himma wajen bullo da dabarun da za su taimaka wajen gina muhallin halittu da zai dace da zamani, da kare wurare masu kayatarwa dake kan iyakar arewacin kasar.

Xi wanda har ila shi ne babban sakataren kwamitin koli na jam'iyyar JKS, kana shugaban kwamitin koli na rundunar sojojin kasar, ya bayyana hakan ne lokacin da ya halarci zaman tattaunawa da wakilan yankin Mongoliya ta gida yayin zaman taro na biyu na majalisar wakilan jama'ar kasar na 13 dake gudana yanzu haka a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China