in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#2019Taruka2# Kasar Sin za ta kubutar da matane masu fama da kangin talauci a kalla miliyan 10 a bana
2019-03-05 10:37:17 cri

Bisa rahoton ayyukan gwamnatin da ake bayarwa yau Talata, kuma wakilan jama'ar kasar Sin za su dudduba a cikin kwanaki masu zuwa, bisa shirin da gwamnatin kasar Sin ta tsara, gwamnatin kasar Sin za ta yi namijin kokarin kubutar da mutane masu fama da kangin talauci wadanda suke zaune a yankunan karkara a kalla miliyan 10. Sannan a lokacin da ake cimma burin kawar da kangin talauci daga kasar Sin gaba daya, za a yi kokarin tabbatar da ganin manoman kasar Sin sun shiga zaman al'umma mai matsakaiciyar karfin wadata daga dukkan fannoni. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China