in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#2019Taruka2# An bude taron shekara-shekara na NPC
2019-03-05 09:16:30 cri

 

Yau Talata da safe ne majalisar wakilan jama'ar kasar Sin NPC wato majalisar kafa dokokin kasar, ta bude taron shekara-shekara, inda Xi Jinping da sauran kusoshin JKS da gwamnatin kasar da kuma wakilan jama'ar kasar kusan dubu 3 suka halarta.

A yayin bikin bude taro na 2 na majalisar NPC karo na 13 a yau, firaministan kasar Sin Li Keqiang ya karanta rahoto game da ayyukan da gwamnatinsa ta yi a shekarar 2018, zai kuma fitar da shiri kan ayyukan da za a yi a bana domin wakilan jama'ar su duba tare da tattaunawa kansu. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China