in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Adadin motoci masu amfani da wutar lantarki da aka sayar cikin watanni 11 da suka gabata a Sin ya karu
2018-12-12 16:02:46 cri

Alkaluman kididdigar kungiyar masana'antar kera motoci ta kasar Sin sun nuna cewa, daga watan Janairu zuwa watan Nuwamba na shekarar bana, gaba daya an kera motoci masu amfani da wutar lantarki miliyan 1 da dubu 53 da dari 5 a kasar Sin, yayin da aka sayar da motocin guda miliyan 1 da dubu 29 da dari 8. Adadin da ya karu da kaso 63.63% da kuma 68%, idan aka kwatanta da na makamancin lokacin bara.

A halin yanzu, adadin motoci masu amfani da wutar lantarki da ake kerawa da kuma sayarwa a kasar Sin yana karuwa yadda ya kamata. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China