in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An wallafa littafin Xi Jinping mai taken "Ci gaba da inganta dunkulewar bil Adama"
2018-10-14 16:55:35 cri
Yau Lahadi, an fara sayar da littafin Xi Jinping mai taken "Ci gaba da inganta dukulewar bil Adama" a hukumance.

Inganta dunkulewar bil Adama ya zama wani muhimmin bangare na ra'ayin diflomasiyyar Xi Jinping, wanda ya tsara bisa tsarin gurguzu cikin sabon zamanin kasar Sin. Ra'ayin yana da muhimmiyar ma'ana wajen jagorantar harkokin diflomasiyyar kasar Sin. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China