Xi Jinping ya mika sakon alhini ga takwaransa na kasar Indonesia
2018-09-30 19:50:22
cri
Yau Lahadi, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya mika sakon alhini ga takwaransa na kasar Indonesia Joko Widodo game da girgizar kasa da igiyar ruwa ta tsunami da suka afkawa lardin Central Sulawesi na kasar. (Maryam)