Adadin mutanen da suka rasu sakamakon nitsewar jirgin ruwa a Tanzania ya karu zuwa 156
2018-09-22 21:12:53
cri
Wani jami'in kasar Tanzania ya bayyana a yau Asabar cewa, mutane a kalla 156 sun rasu sakamakon nitsewar wani jirgin ruwa a lardin Mwanza dake arewacin kasar a ranar Alhamis da ta gabata. (Maryam)