in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin kasashen Afirka: Dangantakar da ke tsakanin Sin da Afirka cike take da amincewa da girmama juna
2018-09-03 15:44:09 cri

Shugaban kasar kasar Equatorial Guinea Teodoro Obiang Nguema Mbasogo

"Na kawo ziyara kasar Sin sau 9, bisa gayyatar gwamnatin kasar Sin, musayar dake tsakanin kasashen biyu ta karfafa mu'amalar dake tsakanin al'ummomin Sin da Equatorial Guinea. Kasar Equatorial Guinea za ta tura tawagar masana zuwa kasar Sin domin koyon fasahohi, ana iya cewa, galibin masanan kasarmu sun taba yin karatu a kasar Sin. Kuma ina ganin cewa, al'adun kasar Sin suna samun karbuwa sosai a kasar Equatorial Guinea."


1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China