in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin kasashen Afirka: Dangantakar da ke tsakanin Sin da Afirka cike take da amincewa da girmama juna
2018-09-03 15:44:09 cri

Shugaban kasar Burkina Faso Roch Marc Christian Kabore

"Ra'ayin ba da kariya da ra'ayin ware wata kasa daban za su iya zama babbar barazana ga zaman lafiya da kwanciyar hankali a fadin duniya, taron kolin dandalin FOCAC zai taimaka wajen kiyaye tsarin cinikayya tsakanin bangarori da dama, haka kuma kasar Sin da kasashen Afirka suna taka muhimmiyar rawa a fannin yin adawa da ra'ayin ba kariya da kuma ware wata kasa daban."

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China