in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin kasashen Afirka: Dangantakar da ke tsakanin Sin da Afirka cike take da amincewa da girmama juna
2018-09-03 15:44:09 cri

Shugaban kasar Guinea Alpha Conde

"Littafin 'yaki da talauci' da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya rubuta ya yi cikakken bayani kan sakamakon da kasar Sin ta samu a wannan fanni, inda ya yi nuni da cewa, fasahohin da kasar Sin ta samu wajen yaki da talauci sun nuna cewa, ana iya kawar da talauci ne ta hanyoyi daban daban. Kasar Sin abin koyi ne a gare mu, inda muka ga kasar Sin mai yawan al'umma da fadin kasa ta kubutar da kanta daga kangin talauci cikin nasara, sai dai muna cike da imani cewa, tabbas mu ma kasashen Afirka za mu iya cimma wannan buri yadda ya kamata."

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China