in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin kasashen Afirka: Dangantakar da ke tsakanin Sin da Afirka cike take da amincewa da girmama juna
2018-09-03 15:44:09 cri

Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo

"A halin yanzu, kasar Sin ita ce babbar abokiyar ciniki ta kasar Ghana, hadin gwiwar dake tsakanin kasar Sin da kasar Ghana ta shafi fannoni daban daban da suka hada da ayyukan noma, masana'antu, musamman ma a fannonin gina ababen more rayuwa, ba da ilmi da kuma kiwon lafiya, lalle kasar Ghana tana amfana matuka daga kasar Sin. haka kuma, kamfanonin kasar Sin sun ba da babbar gudummawa ga bunkasuwar tattalin arzikin kasar Ghana, ina fatan za a ci gaba da karfafa huldar dake tsakanin kasar Sin da kasar Ghana."

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China