in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin kasashen Afirka: Dangantakar da ke tsakanin Sin da Afirka cike take da amincewa da girmama juna
2018-09-03 15:44:09 cri

Shugaban kasar Botswana Mokgweetsi Masisi

"Ya zama wajibi mu koyi sakamakon da kasar Sin ta samu a fannin fama da talauci. Kuma yanzu muna amfani da wasu a cikin shirye-shiryenmu na kau da kangin talauci. Ko da yake akwai bambanci yanayi da al'umma a tsakanin kasashen biyu, amma mun koyi da dama daga wajen kasar Sin."

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China