in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya taya murnar zuwan bikin ma'aikatan lafiya na Sin
2018-08-17 14:45:05 cri
Gabanin bikin ranar ma'aikatan lafiya na kasar Sin karo na farko, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jaddada cewa, cikin dogon lokacin da suka gataba, ma'aikatan lafiya sun dukufa wajen gudanar da ayyukansu, wadanda suka samu yabo matuka daga wajen al'ummomin kasar Sin baki daya. Shi ya sa, aka tsayar da ranar 19 ga watan Augusta a matsayin ranar "ma'aikatan lafiya na kasar Sin", lamarin da ya nuna matukar hankali da kwamitin tsakiya na JKS ya mai da kan ma'aikatan lafiya, da kuma amincewar da kwamitin tsakiya ya yi da yadda suke gudanar da ayyukansu. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China