in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Peng Liyuan ta kai ziyara a gidan kula da kananan yara dake unguwar Uthando
2018-07-25 10:48:32 cri
A safiyar jiya Talata, uwargidan shugaban kasar Afirka ta Kudu Tshepo Motsepe ta yiwa uwargidan shugaban kasar Sin kuma manzon musamman ta UNESCO kan aikin ba da ilmi ga mata da 'yan mata, Peng Liyuan rakiya zuwa gidan kula da kananan yara a unguwar Uthando dake yankin karkara na birnin Pretoria.

Peng Liyuan ta ce, yara su ne makomar kasa, muna fatan za a sada kyakkyawan zumunci a tsakanin yaran Sin da na Afirka ta Kudu, ta yadda za a ciyar da daddaden zumuncin dake tsakanin kasashen biyu gaba.

A safiyar wannan rana kuma, Peng Liyuan ta halarci bikin kammala horaswa da aka shirya ga malaman yara a birnin Pretoria. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China