in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da Afirka ta kudu sun amince da bunkasa aminci na gargajiya
2018-07-24 21:48:14 cri
Shugabannin kasashen Sin da Afirka ta kudu, sun bayyana burin su na bunkasa zumunta da kawance irin na gargajiya, tare da daga matsayin dangantakar kasashen biyu daga dukkanin fannoni a sabon zamanin da ake ciki.

Yayin zantawar shugabannin biyu a Talatar nan, shugaba Xi Jinping da takwaran sa na Afirka ta kudu Cyril Ramaphosa, sun amince da bukatar karfafa musaya bisa matsayin koli, da fadada hadin gwiwa da amince a fannin siyasa, da daidaita tsare tsare, da bunkasa hadin kai da kara musaya tsakanin al'ummun su, ta yadda alakar sassan biyu za ta haifar da samakamo mai alfanu. (Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China