in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ma'aikatar harkokin wajen Sin ta kira taron jakadu
2018-06-24 20:30:25 cri
Yau Lahadi, ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta kira cikakken zaman taron jakadun kasar Sin, domin koyon manufofin diflomasiyyar kwamitin tsakiyar kasar ta Sin, da kuma ra'ayoyin shugaba Xi Jinping kan batun diflomasiyyar. Wakilin majalisar gudanarwa, kana ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya halarci taron, inda ya gabatar da jawabi cewa, ya kamata a kara fahimta kan ra'ayoyin shugaba Xi game da harkokin diflomasiyya, da aiwatar da ayyukan diflomasiyya bisa jagorancin shugaba Xi Jinping. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China