in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A saurari laccar da shugaban kasar Sin ya gabatar game da tunanin Markisanci
2018-05-04 19:40:30 cri

Koyon ra'ayin Karl Marx, na bukatar kokarin gina wata duniya mai kyau

Duniyarmu mai tsarin bai daya tana nan daram, don haka duk wanda ya ki yarda da wannan duniya, to, shi ma duniya za ta yi watsi da shi.

Saboda haka, ya kamata mu fahimci tarihin duniya, sa'an nan mu duba yanayin da ake ciki da matsalolin da ake fuskanta, da kara yin hadin gwiwa tare da kasashe daban daban, da shiga a dama da mu a yunkurin kula da harkokin duniya, ta yadda za a cimma burin amfanawa juna a fannoni da dama, da samun ci gaba tare.

Bai kamata a dogaro ga karfin wani ba, ko a kwace kadarorin wasu, maimakon haka, ya kamata a hada kai tare da al'ummomin kasashe daban daban don raya al'umma mai kyakkyawar makoma ga dukkan bil Adama, da kara kyautata muhallin duniyarmu.


1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China