in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A saurari laccar da shugaban kasar Sin ya gabatar game da tunanin Markisanci
2018-05-04 19:40:30 cri

Abun Al'ajabi da ya faru a kasar Sin

'Yan JKS sun tattara wasu muhimman tunanin Markisanci da yadda aka yi juyin juya hali har suka raya kasar Sin. Sun kafa jamhuriyar jama'ar kasar Sin da ma tsarin gurguzu, sun kuma tabbatar da ganin al'ummar Sin ta samu babban ci gaba, wato al'ummar Sin sun tsaya da kafafunsu, a maimakon a ci zalinsu, sannan sun fara samun wadata, da karfi a duniya.

'Yan JKS sun tattara wasu muhimman tunanin Markisanci da yadda aka yi gyare-gyare a gidan kasar Sin da kuma bue kofarta ga ketare, ta yadda al'ummoin Sinawa sun samu babban ci gaba na tashi tsaye zuwa samun wadata.

Sannan 'Yan JKS sun tattara wasu muhimman tunanin Markisanci da hakikanin halin da ake ciki yanzzu a kasar Sin, ta yadda al'ummomin Sinawa sun shiga sabon zamani na samun karfi maimakon wadata kawai.

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China