in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A saurari laccar da shugaban kasar Sin ya gabatar game da tunanin Markisanci
2018-05-04 19:40:30 cri

Koyon tunanin Markisanci na bukatar raya al'adun zamani na gurguzu

Ya kamata a kula da halin da kasar Sin ke ciki, da kokarin zamanintar da kasa da inganta harkokin duniya da samun makoma mai kyau, kana da karfafa matsayin shugabancin tunanin Markisanci, baya ga haka ya kamata a yi kokarin raya al'adun zamani na gurguzu, da karfafa kyautata halayyan dan Adam na gurguzu, da kuma neman ci gaban al'umma bisa tunanin kwaminisanci.

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China