in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A saurari laccar da shugaban kasar Sin ya gabatar game da tunanin Markisanci
2018-05-04 19:40:30 cri

Koyon tunanin Markisanci na bukatar a zurfafa yin kwaskwarima

Babban makasudin tsarin gurguzu shi ne kara raya karfin al'umma na samar da kayayyaki, wanda kuma shi ne muhimmin aiki ne dake gaban 'yan jam'iyyar kwaminis ta Sin.

Ya kamata a dukufa wajen zurfafa ayyukan yin kwaskwarima, ta yadda tsarin gurguzu na musamman na kasar Sin zai kara bunkasa bisa ga halin da kasar take ciki.

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China