in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A saurari laccar da shugaban kasar Sin ya gabatar game da tunanin Markisanci
2018-05-04 19:40:30 cri

Koyon tunanin Markisanci na bukatar tsayawa kan hanyar bunkasuwa a siyasance

Dole ne hukumomin kasa sun canja matsayinsu daga shugabancin al'umma zuwa masu bautawa al'umma, a karkashin sa idon jama'a.

Kamata ya yi a tsaya kan hanyar gurguzu mai halin musamman na kasar Sin, da inganta tsarin dimokuradiyyar kan tafarkin gurguzu karkashin shugabancin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, kuma jama'a suke shugabancin al'umma, da gudanar da harkokin kasa bisa doka.

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China