in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A saurari laccar da shugaban kasar Sin ya gabatar game da tunanin Markisanci
2018-05-04 19:40:30 cri

Koyon tunanin Markisanci na bukatar kara taimakawa ci gaban al'umma daga dukkan fannoni

Kyautata rayuwar jama'armu shi ne burin da muke kokarin cimmawa.

Ya kamata a tabbatar da samar da ilmi ga yara da biyan hakkokin wadanda suke kokarin aiki, kuma a tabbatar da cewa, an samar da jinya ga masu fama da rashin lafiya, sa'an nan, a samar da gidajen kwana ga al'umma da kuma tallafawa masu karamin karfi. Ya kamata al'umma su kara amfana daga nasarorin da aka samu daga bunkasa kasa, sannan a rika taimakawa ci gaban al'umma daga dukkan fannoni, don a tabbatar da cewa, al'umma baki daya ta wadata

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China