in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
G7 za su daidaita manyan kalubaloli ta fuskar siyasa, tattalin arziki da tsaro tare
2018-04-24 21:19:48 cri

Jiya Litinin a birnin Toronto na kasar Canada, ministocin harkokin wajen kasashen kungiyar G7 sun bayyana cewa, kungiyar ta yi alkawarin kara kiyaye dokokin kasa da kasa, ciki had da harkokin ciniki, a kokarin daidaita manyan kalubalolin tattalin arziki da tsaro ta fuskar siyasa.

An gudanar da taron ministocin harkokin waje da na tsaro na kungiyar G7 ne daga ranar 22 zuwa 24 ga wata, wanda ya share fagen taron koli na kungiyar da za a gudanar a watan Yunin bana a birnin Quebec na kasar Canada. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China