in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta nuna rashin jin dadinta kan yadda Japan ta tabo batun tekun Nanhai a taron kungiyar G7
2016-05-27 19:51:28 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta bayyana a yau Jumma'a 27 ga wata cewa, kasar Japan ta yi amfani da karbar bakuncin taron kungiyar G7 domin ta tabo batun tekun Nanhai, wanda hakan na iya tada zauna tsaye tare da kawo illa ga kiyaye zaman lafiya a tekun Nanhai.

Kana kuma ba ya dacewar matsayin kungiyar G7 na wani dandalin tattauna batutuwan da suka shafi tattalin arzikin kasashe masu ci gaba ba. Saboda haka, kasar Sin ta nuna rashin jin dadinta ga abubuwan da Japan da kungiyar G7 suka aikata. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China