in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na son daga matsayin huldar da ke tsakaninta da Masar zuwa sabon mataki
2018-04-03 19:12:16 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang, ya taya wa shugaban kasar Masar Abdel-Fattah al-Sisi murnar sake zama shugaban kasar ta Masar a karo na biyu. Sa'an nan ya yi nuni da cewa, kasar Sin na fatan yin kokari tare da Masar, wajen daga matsayin huldar abokantaka da ke tsakanin kasashen 2 daga dukkan fannoni bisa manyan tsare-tsare zuwa wani sabon mataki. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China