in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Habasha: Abiy Ahmed ya zama sabon firaministan kasar
2018-04-02 20:33:49 cri

Yau Litinin ne majalisar wakilan jama'ar kasar Habasha, ta amince da kasancewar Abiy Ahmed a matsayin sabon firaministan kasar a hukumance.

Sakamakon rashin kwanciyar hankali a kasar ta Habasha, ya sa tsohon firaministan kasar Hailemariam Desalegn ya yi murabus a ranar 15 ga watan Febrairu. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China