in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sassa daban daban a jihar Xizang sun taya murnar ranar 'yancin kan bayi manoma
2018-03-28 12:16:07 cri
Ranar 28 ga watan Maris rana ce ta taya murnar ranar 'yancin kai na bayi manoma ta jihar Xizang ta kasar Sin, sassa daban daban a jihar sun yi bukukuwa da dama domin taya murnar cika shekaru 59 wajen samun 'yancin kan bayi manoma bisa jagorancin Jam'iyyar Kwaminis ta Kasar Sin.

A sa'i daya kuma, mutanen jihar sun yi kira da a nuna godiya ga JKS bisa taimakon da ta baiwa mutanen jihar wajen kawar da talauci da kuma neman ci gaban zamantakewar al'umma cikin sabon zamani. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China