in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Masu yawon shakatawa miliyan 25 ne suka ziyarci yankin Tibet na kasar Sin a shekarar 2017
2018-01-25 21:07:17 cri
Mahukuntan yankin Tibet mai cin gashin kansa na kasar Sin sun bayyana cewa, a shekarar 2017 da ta gabata masu yawon bude na gida da waje miliyan 25.6 ne suka ziyarci yankin, karuwar kaso 10.6 cikin 100 bisa na shekarun da suka gabata.

An sanar da wannan sakamako ne a yayin cikakken zama na farko na majalisar wakilan yankin karo 11. Haka kuma kudaden shiga da yankin ya samu a wannan fanni a shekarar 2017 da ta gabata ya kai Yuan biliyan 37.9 bisa na shekarar da ta gabata, karuwar kaso 14.7 cikin 100. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China