in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Majalisar wakilan jama'ar Sin ta amince da shirin yi wa hukumomin majalisar gudanarwar kasar garambawul
2018-03-17 10:04:11 cri

Da safiyar yau Asabar ne aka aimince da shirin yi wa hukumomin majalisar gudanarwar kasar Sin gyaran fuska, a yayin cikakken zaman taro zagaye farko na babban taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 13.

Babban makasudin gyaran fuskar shi ne, kyautata kwarewar hukumomin wajen gudanar da ayyukansu, ta yadda za a biya bukatun al'ummomin kasa yadda ya kamata. (Maryam Yang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China