in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An rufe taron majalisar ba da shawara kan harkokin siyasar kasar Sin
2018-03-15 09:33:59 cri
An gudanar da bikin rufe taron na farko na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasar kasar Sin karo na 13 a ranar 15 ga wata, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping, da sauran manyan kusoshin kasar, da na jam'iyyar Kwaminis ta kasar, suka halarci taron.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China