in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An zartas da daftarin gyara kundin tsarin mulkin kasar Sin
2018-03-11 17:03:48 cri
A yau Lahadi, an gudanar da cikakken zaman taro karo na 3 na zagayen farko na taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 13 a birnin Beijing fadar mulkin kasar, inda aka zartas da daftarin gyaran fuska na kundin tsarin mulkin Jamhuriyar Jama'ar kasar ta Sin. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China