in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ba za ta haddasa rikici a harkoki ciniki ba, amma za ta iya fuskantar dukkan kalubaloli, in ji ministan kasuwancin kasar
2018-03-11 14:01:06 cri
Yau Lahadi, ministan harkokin kasuwancin kasar Sin Zhong Shan ya bayyana a yayin taron manema labarai da cibiyar labarai ta zagayen farko na taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 13 ta kira, inda ta bayyana cewa, tayar da rikici a harkokin ciniki zai iya haddasa illa ga kasar Sin da kasar Amurka, har ma ga dukkan kasashen duniya. Shi ya sa, kasar Sin ba ta son tada rikici kan harkokin cinikayya a duniya, kuma ba za ta tada rikici bisa radin kanta ba. Amma kasar Sin tana iya fuskantar dukkan kalubalolin da abin ya shafa, domin kare moriyar kasarta da moriyar al'ummomin kasa da kasa baki daya. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China