in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wang Yi: Ana gudanar da ayyuka game da shawarar "Ziri daya da hanya daya" a bayyane
2018-03-08 13:04:43 cri
A yayin taron manema labaru na zaman taron farko na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 13 da aka shirya a yau Alhamis a nan birnin Beijing, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi ya bayyana cewa, hadin kai game da shawarar "Ziri daya da hanya daya", ko a fannin tsara shirye-shirye, ko yadda ake gudanar da hakikanan ayyuka, dukkansu an yi su ne a bayyane. Ya ce, babu bangaren da ya fi wani, a maimakon haka bangarori daban daban sun shiga ayyukan bisa zaman daidai wa daida, kuma ba a gudanar da ayyuka a boye ba, a maimakon haka ana gudanar da komai ne a fili, kana kowane bangare ya samu moriya, don haka an samu moriya da nasara tare. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China