Kwanan baya, an kai ziyara a yankin Dali na kabilar Bai mai cin gashin kanta, da kuma yankin Xishuang banna na kabilar Dai mai cin gashin kanta.
Daga tsaunin Cang, tekun Er zuwa kogin Lancang, ko ina akwai kyakyyawan yanayi da muhallin halittu. (Maryam)