in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya aika sakon murna ga taron UNWTO karo na 22
2017-09-13 11:20:03 cri

Yau ne, aka kaddamar da babban taron hukumar yawon shakatawa ta duniya ta MDD (UNWTO) karo na 22 a birnin Chengdu na lardin Sichuan dake kasar Sin, shugaban kasar Xi Jinping ya aika sakon taya murna ga taron.

A cikin sakon, Xi ya yi nuni da cewa, yawon bude ido wata muhimmiyar hanya ce ta zurfafa cudanyar al'adu tsakanin kasashen duniya, kana wata hanya ce ta raya tattalin arziki da samar da guraben ayyukan yi. Ya kuma jaddada cewa, kasar Sin tana ba da muhimmanci matuka ga wannan fanni, tana kuma maraba da al'ummomin kasashen duniya su zo kasar Sin don yawon bude ido.(Jamila)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China