in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Masana biyu sun cimma mukamin yabo na farko a fannin kimiyya da fasahar halittu
2018-01-08 13:44:28 cri
Yau Litinin, an yi babban taron nuna yabo a fannin kimiyya da fasaha na shekarar 2017 a nan birnin Beijing, inda masana biyu suka cimma mukamin yabo a matakin farko a fannin kimiyya da fasahar halittu.

A yayin taron, gaba daya an ba da lambobin yabo ga shirye-shirye guda 271 da masana guda 9. Haka kuma, wannan shi ne, karo na farko da masana biyu suka cimma mukamin yabo na farko a fannin kimiyya da fasahar halittu tun bayan shekarar 2006. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China