in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na son hada kai da Rasha da sauran sassa masu ruwa da tsaki don ciyar da aikin warware batun Sham a siyasance gaba
2017-12-13 20:45:20 cri

Yau Laraba ne, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya bayyana a yayin taron manema labaru da aka saba shiryawa a nan birnin Beijing cewa, kasar Sin na son hada kai tare da kasar Rasha da ma sassan masu ruwa da tsaki daban-daban don ciyar da aikin warware batun Sham a siyasance gaba.

Kwanan baya ne, shugaba Vladimir Putin na Rasha ya sanar da fara janye sojojin kasar daga Sham. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China