in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ya kamata a nace ga ka'idar warware batun Syria ta hanyar siyasa, in ji jami'in kasar Sin
2017-02-22 14:21:43 cri
Za a gudanar da wani sabon zagaye na shawarwarin shimfida zaman lafiya a kasar Syria, tun daga gobe Laraba 23 ga watan nan a kasar Switzerland.

Kafin hakan, manzon musamman na gwamnatin kasar Sin kan batun Syria Xie Xiaoyan, ya kai ziyara ta yini daya a kasar Iran a jiya Litinin, inda ya bayyana cewa, kamata ya yi a nace ga ka'idar warware batun Syria ta hanyar siyasa.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China