in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin na fatan Koriya ta Kudu za ta ci gaba da daidaita batun THAAD yadda ya kamata
2017-11-22 19:12:14 cri

Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya bayyana fatan cewa, Koriya ta Kudu za ta ci gaba da lura da batun da ya jibanci makaman nan na kariya daga makamai masu linzami ko THAAD a takaice.

Mr. Wang ya yi wannan tsokaci ne, yayin zantawar sa da takwararsa ta Koriya ta Kudun Kang Kyung-wha.

Madam Kang na ziyarar aiki ne a nan kasar Sin, tsakanin jiya Talata zuwa ranar Alhamis mai zuwa.(Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China