in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta yi iya kokari a kokarin da ake yi na warware batun nukiliya a zirin koriya
2017-09-28 20:04:09 cri
Kakakin ma'aikatar tsaron kasar Sin Wu Qian, ya ce kasar ta Sin ta yi namijin kokari, wajen shiga a dama da ita a yunkurin da ake yi na shawo kan matsalar nukiliya a zirin Koriya.

Mr. Wu wanda ya bayyana hakan a Alhamis din nan yayin wani taron manema labarai. Ya ce babban dalilin ruruwar wutar matsalar yankin na zirin Koriya shi ne rashin jituwa, wanda ke wakana yanzu haka tsakanin Amurka da Koriya ta Arewa.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China