in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta jaddada bukatar hada kai wajen warware batun nukiliya na Koriya ta Arewa
2017-08-24 20:53:52 cri

Jiya Laraba ne shugaban kasar Koriya ta Kudu da ministar harkokin wajen kasar suka bayyana ra'ayoyinsu kan batun nukiliyar kasar Koriya ta Arewa, inda suka ce, suna son a warware batun cikin ruwan sanyi.

Dangane da hakan, Hua Chunying, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta bayyana yau Alhamis cewa, kasar Sin ta lura da bayanai game da abin ya shafa, ta kuma jaddada cewa, dole ne sassa daban daban masu ruwa da tsaki su hada kai kan batun. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China