in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bai kamata a manta da buri yayin da ake daidaita batun nukiliyar zirin Koriya ba
2017-10-09 20:45:58 cri

Yau Litinin ne Hua Chunying, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta bayyana cewa, abin da ya haifar da batun nukiliyar zirin Koriya shi ne batun tsaro. A don haka bai kamata a manta da batun tsaro yayin da ake daidaita batun nukiliyar ba. Dole ne a biya bukatun sassan masu ruwa da tsaki daban daban, in ba haka ba, ba za a iya warware batun nukiliyar zirin Koriya cikin ruwan sanyi ba. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China