in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babbar kotun Kenya ta tabbatar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka sake yi
2017-11-20 19:53:13 cri

A yau Litinin ne babbar kotun kasar Kenya, ta amincewa da sakamakon zaben shugaban kasar da aka sake yi a ranar 26 ga watan jiya, inda dan takarar jam'iyyar Jubilee, kuma shugaba mai ci Uhuru Kenyatta ya lashe zaben.

Dukkan alkalai a babbar kotun kasar sun amince da cewa, karar da aka gabatar dangane da sakamakon zaben shugaban kasar da aka sake gudanar a ranar 26 ga watan jiya, ba ta da isassun shaidu, don haka babbar kotun ta yi watsi da karar. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China