in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bikin baje kolin Sin da Afirka zai samar da wata kafar hadin gwiwar masana'antu
2017-11-13 20:48:59 cri
Mataimakin shugaban hukumar yayata cinikayyar kasa da kasa ta kasar Sin(CCPIT) Chen Zhou ya shaidawa taron manema labarai cewa, bikin baje kolin kasashen Sin da Afirka dake tafe, zai samarwa 'yan kasuwamn Sin da Afirka wata sabuwar kafar karfafa harkokin masana'antu.

Shi dai wannan bikin baje koli wanda CCPIT ta shirya zai gudana ne daga ranar 13 zuwa 16 ga watan Disamban wannan shekara a birnin Nairobin kasar Kenya. (Ibrhaim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China