Xi Jinping ya kammala ziyararsa a kasashen Vietnam da Laos
2017-11-15 08:56:12
cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya dawo birnin Beijing jiya Talata, bayan halartar kwarya-kwaryar taron shugabannin kasashe membobin kungiyar APEC karo na 25, da kuma ziyarar aiki da ya kai kasashen Vietnam da Laos. (Maryam)